January 2023


FREE JAMB PASS QUESTIONS AND ANSWERS DOWNLOADS

In the JAMB 2023, there are 180 questions in total , Use of English is 60 questions and other subjects are 40 questions ea…

Jan 29, 2023

Gizo da Ɓaure

Tatsuniya: Gizo da Ɓaure Gata nan gata nanaku. Ta zo mu ji ta. A wani gari an yi wani attajirin sarki, yana da wata babbar…

Jan 27, 2023

Gizo da Ƙoƙi da Kantu

Tatsuniya: Gizo da Ƙoƙi da Kantu Gata nan gata nanaku. Ta zo mu ji ta. Wata rana ce dai, wata rana ce dai, da Gizo da Ƙoƙi…

Jan 27, 2023

ZAWARCIN LADAN

Zawarcin Ladan A wani gari an taɓa yin wani limamin da matarsa ta addabe shi. Ya rasa yadda zai yi da ita, sai ya sake ta.…

Jan 27, 2023

KARIN MAGANA V

Karin Magana V 'Yar bori, ba ta kallon bori. Abincin wani, gubar wani. Aikin banza, harara a duhu. Aikin banza, shafa …

Jan 20, 2023

KARIN MAGANA IV

Karin Magana IV A cikin ido, ake tsawirya. A yarda ƙullon mangwaro, a huta da ƙuda. Abin da ya ci doma, ba zai bar awai ba…

Jan 20, 2023

KARIN MAGANA III

Karin Magana III A rina, an saci zanen mahaukaciya. A yi sha'ani, ɗanbirni ya cuci na ƙauye. Abun dariya, kunkuru ya y…

Jan 20, 2023

KARIN MAGANA II

Karin Magana II A tambayi kalwa zaƙin miya, a tambayi barkono a sha labari. Abokin damo, guza. Abokin ɓarawo, ɓarawo ne . …

Jan 20, 2023

GABATARWA

Karin Magana Gabatarwa K arin magana salo ne na yin magana taƙaitacciya kuma dunƙulalliya wacce ke ɗauke da ma’ana mai faɗ…

Jan 20, 2023

KARIN MAGANA I

Karin Magana I A juri kai ruwa rafi, wata rana gora zai fashe. A kai gwauro, a kai mari. A saka a baka, ya fi a rataya. A ta…

Jan 20, 2023

GIZO DA SANIYA

G ata nan gata nanaku. Ta zo mu ji ta. A wani gari, an yi wata Saniya mai ciki. Wata rana wannan saniya tana cikin shan ru…

Jan 20, 2023

GIZO MALALACI

G ATA NAN GATA NAN KU... Gizo ne dai, gizo ne dai yakasance rago malalaci baya aikin fari balle na baki, kullum sai dai ya…

Jan 20, 2023

LABARIN WANI MALAMI

W ani malami ne yana TP(teaching pratice) a wata makaranta Yana cikin aji yana koyar da islamic studies Sai barci ya kama …

Jan 18, 2023

ABOUT HEART DISEASES

O ne of the bigger problem of 21 century is heart disease.A very important organ of our body is heart.Heart purify our b…

Jan 13, 2023

ENVIRONMENT POLLUTION

P olluted environment and poisoned food both make our health weaker day by day.Worm poison poisoned our food and air both.…

Jan 13, 2023

SMOKING CIGARETTES

S o many people died because lung cancer every year. 2009 7.9 million people died for lung cancer. Smoking  is one of the …

Jan 13, 2023

BLOOD POISONING

T hat blog is about human health today i am going to talk something about human health. Our body is the most mysterious t…

Jan 13, 2023

AIDS

A IDS is one of the incurable disease in whole world.Normally incurable disease means the disease can not be cured and dea…

Jan 13, 2023