LABARIN WANI MALAMI

 

Wani malami ne yana TP(teaching pratice) a wata makaranta

Yana cikin aji yana koyar da islamic studies

Sai barci ya kama shi

Yana cikin barci

 supervisors dinsa suka shigo ajin

Da suka ga yana barci, sai suka samu wuri suka zauna

Malamin na farkawa ya ga supervisors din sun zauna

Sai yace ma daliban

Wannan Shine Misalin Barci Mai Nauyi 

Shima yana Warware Alwalla

Kar kuyi dariya kudai kutura ma wa'ensu

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url