ABIN DA YA KAMATA KU SANI DANGANE DA KUNGIYAR C O S
Assalamualaikum Alaikum wa rahmatullahi ta'alah wa barakatuh
Barkan mu da war haka bayan sallama irin ta addinin Musulunci inaso mai karantawa ya tara hankalinsa wuri 1 dan fahimtan wannan jawabi
Wato dai shi wannan programm ɗin ba baƙon al'amari bane tunda mun gudanar dashi wancan shekarar wanda ya tafi yadda ake so
Tom Amman da banbanci tsakanin na wancan shekarar da na wannan sakamakon yan tsarikar da aka qara daga @SIR SYDDEEQ SIGAU COMPANY NG LTD
suka kuma mana updated ɗin program ɗin
Shi dai wannan programm anayi ne akan kyan hotuna da kuma yawan mabiyan mai daukan hotuna yadda duk wanda yafi yawan mabiya zai buge wancan ya hau karagar mulki.
a bara mun aiwatar da wannan zaɓe inda wasu daga cikin mu suka yi nasara a ƙarƙashin jam iyyu guda 2 ne yadda a bana kuma muna da jam'iyyu har guda 6
tsofaffin jam'iyyu
1 under 12 portrait
2 under 17 portrait
sabbin jam'iyyu
1 PKP Photos Kingdom Party
2 DCP Diamond Camera Party
3 NPP Newly Photo_style Party
4 PHP Photos heartbeat Party
5 RSP Raising Stars Party
6 BPP Best Photosnap Party
Kuma kamar dai yadda aka sani ba sanar da sakamako ba
Tohh shine yasa aka caj canja tsarin abin domin yafita yadda ake so !!
Akwai security na musamman da yaka kamata mu fitar !!