RANSOMWARE ATTACK HANYAR KUTSE MAFI HATSARI A'FADIN DUNIYA A'HALIN YANZU


Attacking ne wanda Black Hat Hackers Suke mugun jin dadin sa ahalin yanzu ! Domin Suna mugun Samun makudan kudade da zarar san kafa ma Wannan tarko ka fada !

Shidai Wannan Attacking A’halin yanzu manyan ma aikatun gwamnati na duniya da kuma manyan kamfanoni na duniya tsoron fadawa tarkon sa suke ! Domin kuwa Attacking ne wanda muddin Black Hat Hackers Suka samu damar saka muku shi a’ko da na’ura dayace ta kamfanin ku tofa duka sunyi garkuwa da na’u’ro’rin kamfanin ma’ana duka sun sankame bayanan kamfanin tare da garkuwa da na’u’ro’rin naku daga lokacin da babbar masana’antar gwamnati ko wani kamfanin ya fada Wannan tarkon na Black Hat Hackers tofa sai yanda akai dasu

Domin ko da annemo White Hat Hackers su gyara tofa sai dan in ayi biyu babu ku kurasa suma su rasa! Ma’ana da zarar kun fada Wannan Attacking nasu na RamSomWare Attack ! Tofa zasu naimi makudan kudade ne a wajan ku , Kuma za’a biya kudaden ne ta hanyar Bitcoin ko kuma wata hanyar tukunna su turawa kamfanin pin din bude na’u’rar ,Kuma ba karamin kudade suke nema ba , Da zarar kuma kun ki yarda da kudirin su zasu kwashe duka bayanan na’u’ro’rin naku ku tafka babbar asara Idan kuma kuka yaudaresu kuka nemo White Hat Hackers su gyara muku tofa sai dai kuyi biyu babu Domin ‘May be’ Su White Hat Hackers Insun zo ni a’tunani babu Abun da zasu iya sai dai suyi kokarin jarraba wani password din Ma’ana nema a’duhu inma adace ko ai rashin nasara To zarar sun gwada bude ta da wani pin din to shikenan Zasu tarwatsa duka bayanan files din Shikenan kun rasa sun rasa

Shiyasa A’halin yanzu Manyan Kamfanunnuwa da Gwamnati suke mugun jin tsoron Wannan Attacking da Black Hat Hackers sukeyi ,Amma kuma su Black Hat Hackers Suna mugun Samun makudan kudade da Wannan Attackin.

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url