GA MASU SHA'AWAR YIN HACKING ZAKU IYA KALLAN TOP 10 ƊINNAN

 

Assalamu alaikum warahmatullah barkanmu da sake saduwa daku a wani sabon shirin a wannan shafi namu mai albarka wato sirsyddeeqnews.blogspot.com


1: Unfriended Dark Web


2: Who am I No system is Safe


3: Hackers 1995


4: Hacking Democracy


5: The Hacker Wars


Hacker na nufin Dan Kutse ko Madasti Inji Algaita


to shidai mutum ne kwararre kan fasahar sadarwa wanda ke amfani da ilimin fasaharsa don cimma wata manufa kokuma shawo kan wani cikas, a cikin tsarin na'ura mai kwakwalwa ta hanyar da ba ta dace ba. Ta hanyar yin Anfani da wayar Hannu kokuma Computer kowani Device da makamanchimsu

Tabbas ka gwada wadinnan fina finan zakaga aikin Yan kutse.


zan kawo muku Sauran biyar dinnan

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url