YADDA ZAKA SAYI DATA 1.5GB AKAN ₦200

 

Assalamu Alaikum barkanmu da sake saduwa awannan feji mai albarka ayau munatafe da wata sabuwar dama da akasake samu tasayen data 1.5mb akan naira dari biyu (200).


Kamfanin MTN sunbada wata damar sayen data datakai 1.5mb akan naira 200 kacal, saide kuma (eligibility) ne tsarin bakowane zai iya sayaba sai wanda sukazaba suka saka atsarin, suna iya saka mutumma batare dayasan sunsakashiba har sai kayi kokarin saya sannan zaka iya ganewa ko kana ciki ko baka ciki.

Dafarko dolene layinka yakasance kanada kati dayakai kimanin naira Dari biyu 200, bayan nan saika danna wannan numbobi kamar haka:- 13188# sai ka jira zasu nuna maka cewa one-off purchase ko Auto renewed? Saikazabi wanda kakeso ko 1 or 2 zasukaika inda zaka siya idan kana cikin tsarin kenan, idan kuma baka ciki zasu yimaka Message ta SMS.


note:- wannan damar ba kowane sim ne yake cikin tsarin da zasu sayar maka data a hakan ba suna zabar sim din da suka gadama me zaka iya kasancewa kana cikin Wanda zasu sayarwa a hakan zata iya kasancewa baka cikin tsarin


Allah yabada Sa'a aamin

Next Post Previous Post
4 Comments
  • Abbas
    Abbas February 23, 2023 at 10:11 PM

    Good work

    • Abbas
      Abbas February 23, 2023 at 10:12 PM

      Aha

  • SISYSCO NG LTD
    SISYSCO NG LTD March 3, 2023 at 1:05 AM

    Thanks you all

  • SISYSCO NG LTD
    SISYSCO NG LTD March 19, 2023 at 6:34 AM

    Hhhhhh

Add Comment
comment url