Ga wata Hanyar Da Zakayi Blocking Na Bank Dinka Idan Wayarka Ta Fadi Ko Aka Sace


 Assalamu Alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci sannunmu da sake kasancewa daku a wannan site namu mai Albarka na S S NEWS

A wasu lokutan sai ka ga wayar mutum ta fadi, ko an sace masa waya kuma layin da ya bude account dinsa na banki yana cikin wayar. Idan wayar ta shiga hannu bata gari sai ka ga sun yashe ma kudadenka na bankinka. Hakan ta sa wannan wepsite namu mai albarka ya ga ya dace ya nemo muku mafita idan hakan ta faru.


Mun kawo muku wasu lambobi na kowane banki wanda mutum zai yi amfani da su wajen garkame account dinsa na dan wani lokaci da zarar ya rasa wayarsa ko kuma an sace masa wayar.

HANYAR DA ZA KA BI

Da farko za ka nemi wata wayar ko da ta aro ce.

Sai ka zabi daya daga cikin wadannan lambibi da muka zayyano; wato ka zabi lambobin bankinka.

Sai ka sa a wayar da ka ara din, ka dannan alamar kira, nan take za su tambaye ka asalin lambarka da take cikin wayar da ta fadin kana sa wa nan take za su yi deactivate na USSD profile ta yadda ba wanda zai iya cirar kudi a account din.

Danna blue Rubutun Domin Ganin Code din

Danna nan don ganin Code din

Allah ya taimaka

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url