Gwamnatin ta sanar da cewa za ta bayar da tallafin dala $200,000

 

MAJIYA: AFP / International Reports

   Gwamnatin ta sanar da cewa za ta bayar da tallafin dala $200,000 ga iyalan daliban makaranta da suka rasa rayukansu a wani hari da aka kai wa makaranta a kudancin a farkon rikicin da ya barke a yankin Gabas ta Tsakiya.

Rahotanni daga birnin sun zargi kasashen da da kai harin makami mai linzami kan makarantar a ranar 28 ga watan Fabrairu, ranar da aka fara jerin hare-haren da suka haddasa sabon rikici a yankin.

Kafofin watsa labarai na Iran sun ce akalla mutane 165, ciki har da yara kanana, sun mutu a harin. Duk da haka, har yanzu ba a samu wata cikakkiyar tabbatarwa daga masu bincike masu zaman kansu ba, yayin da rundunar sojin Amurka ke gudanar da bincike kan abin da ya faru.

Ma’aikatar harkokin wajen China ta bayyana cewa Kungiyar agaji ta Red Cross ta China za ta mika tallafin ta hannun domin taimakawa iyalan daliban da suka mutu, musamman wajen tallafin ta’aziyya da diyya.


Kakakin ma’aikatar harkokin wajen China, , ya bayyana harin a matsayin babban take dokokin jin kai na kasa da kasa, yana mai cewa kai hari kan makarantu da yara kanana ya saba wa ka’idojin bil’adama da dabi’un dan Adam.


A wani rahoto da jaridar ta fitar, an ce binciken sojin Amurka ya nuna cewa wani makami mai linzami na Tomahawk na Amurka ne ya bugi makarantar sakamakon kuskuren tantance wurin hari. Sai dai gwamnatin ta musanta cewa tana da hannu ko masaniya kan wannan hari.


SISYNEWS24 – Za mu ci gaba da kawo muku karin bayani kan wannan lamari da duk wani sabon ci gaba a rikicin da ke gudana a yankin Gabas ta Tsakiya.

Next Post Previous Post

⚠️

Header is warning

SisyNews 24 warning: Copying, right-clicking, or dev tools is not allowed.